<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><title>Mataye Ku Yi Ƙauna, Amsa Za Mu Yi LW468</title>
<lyrics>[V1]
 1) Mataye ku yi ƙauna, amsa za mu yi.
 Ku yi ƙauna, ga mazaje, amsa za mu yi.

[V2]
 KORUS
 Ranar ta zuwansa akwai shari'a.
 Amsa za mu yi
 Ranar tashinsa akwai shari'a.
 Amsa za mu yi.

[V3]
 2) Mazaje ku yi ƙauna, amsa za mu yi
 Ku yi ga matanku, amsa za mu yi.
 Korus

[V4]
 3) Mataye ku yi ƙauna, amsa za mu yi.
 Ku yi ƙauna ga ƴaƴanku, amsa za mu yi.
 Korus

[V5]
 4) Pasto ma ya yi ƙauna, amsa za mu yi.
 Ya yi ƙauna ga mutane, amsa za mu yi.
 Korus

[V6]
 5) Ekkilisiya ta yi ƙauna, amsa za mu yi.
 Ta yi ƙauna ga marayu, amsa za mu yi.
 Korus

[V7]
 6) Gulme, gulme sun yi yawa, amsa za mu yi.
 Sace, sace sun yi yawa, amsa za mu yi.
 Korus

[V8]
 7) Gunaguni sun yi yawa, amsa za mu yi.
 Kishe, kishe sun yi yawa, amsa za mu yi.
 Korus

[V9]
 8) Shaye, shaye, sun yi yawa, amsa za mu yi.
 Zage, zage, sun yi yawa, amsa za mu yi.
 Korus

[V10]
 9) Zina yanzu ta yi yawa, amsa za mu yi.
 Ƙarya yanzu ta yi yawa, amsa za mu yi.
 Korus</lyrics>
<hymn_number>468</hymn_number>
</song>